Please Wait....
Close

  Mai yayi zafi; soja ya umarci direba da yin tsallen kwado


  Soldier orders man out of Lexus to do frog jump

  Kamar yadda za'a gani cikin bidiyon, direban ya sauka daga motar shi kerar Lexus domin fuskantar horon da sojan yake masa.

  Wani direba ya gamu da izar jami'an tsaro inda wani soja ya umarce shi da ya sauka daga motar sa don yin tsallen kwado.

  Kamar yadda za'a gani cikin bidiyon, direban ya sauka daga motar shi kerar Lexus domin fuskantar horon da sojan yake masa.

   

  Direban ya game da wannan hukuncin bisa laifin tare hanyar babur din da sojan ya hau.

  A cikin bidiyon da aka fitar a dandalin sadarwa an gan inda direban ke bin umarnin da aka bashi na yin tsallen.

  Lamarin ya faru a hanyar dake kusa da barikin sojoji na Signal Baracks dake nan unguwar Mile 2 dake jihar Legas.


  Story Page